Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h30 GMT
  Labarai 17/01 06h00 GMT
 • 07h00 - 07h30 GMT
  Labarai 17/01 07h00 GMT
 • 16h00 - 17h00 GMT
  Labarai 15/01 16h00 GMT
 • 20h00 - 20h30 GMT
  Labarai 15/01 20h00 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Duniya

Ban Ki-moon yace akwai Sarkakiya da fargaba a ziyarar masu sa ido Syria

media Koffi Annan mai shiga tsakanin rikicin Syria a lokacin da yake ganawa da Ban Ki Moon UN Photo/Evan Schneider

Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Ban Ki-moon ya yi kiran a gaggauta tura tawaggar sa ido don kawo karshen rikicin kasar Syrya, amma yace akwai sarkakiya da ban tsoro a ziyarar.

Mista Ban ya nemi hukumomin birnin Damascus su amince masu aikin agaji su shiga kasar, don bayar da tallafi ga daruruwan masu bukata, da ke cikin matsanancin hali sakamakon rikicin da aka kwashe shekara ana tsakanin Gwamnati da masu adawa.

A jiya alhamis Majalisar Dinkin Duniya da hukumomin kasar Syria suka amince da yarjejeniyar ziyarar masu sa ido.

 

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure