Saurare Saukewa Podcast
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 18/08 06h00 GMT
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 19/08 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 18/08 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 19/08 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 18/08 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 19/08 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 18/08 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 19/08 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 19/08 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 18/08 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 18/08 16h06 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 18/08 16h30 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 16/08 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 18/08 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 19/08 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 18/08 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 19/08 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 18/08 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 19/08 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Duniya

Bill Gates ya yi kiran kasashen G20 kada su manta da kananan kasashe

media shugaban kamfanin Microsoft, Bill Gates, a taron kasashen G20 à birnin Cannes. REUTERS/Kevin Lamarque

Bill Gates Mashahurin attajirin duniya mai Kamfanin Microsoft ya yi kiran kasashen G20 masu karfin tattalin arziki kada su manta da kananan kasashe masu karamin karfin tattalin arziki a lokacin da suke kokarin magance matsalar da ta shafi Turai.

A lokacin da yake gabatarwa kasashen rehoto kan yaki da talauci Bill Gate yace ya dace a tsaya a diba matsalar kasashe masu fama da talauci domin kare rayuwar kananan yara.

Matsalar tattalin arzikin kasashen Turai dai ita ce ta mamaye taron kasashen na G20 amma Bill Gates yace duk da matsalar da ke addabar kasashen Turai ya dace a tuna da kananan kasashe.

Kasashen G20 su suka mamaye kashi 85 na tattalin arzikin duniya, sai dai Bill Gates yace suna iya samar da Tallafin kudi sama da Euro Biliyan 250 domin taimakawa kasashe masu fama da talauci.

A cewarsa bunkasa Al’umma shi ne zai kawo ci gaban kasa da tattalin arziki, domin wannan abun misali ne idan aka yi la’akari da kasashen China da Indiya da Brazil.

 

 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure