Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 17/01 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 12/01 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 18/01 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 17/01 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 18/01 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 17/01 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 18/01 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 17/01 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 18/01 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 17/01 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 18/01 16h06 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 18/01 16h30 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 17/01 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 18/01 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 17/01 16h40 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 17/01 20h00 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 18/01 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 18/01 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 17/01 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Duniya
G8

Taron kasashe masu karfin tattalin arziki na G8

media Shugaban Amurka Barrack Obama da takwaransa na Faransa Nicolas Sarkozy a taron G8 a Deauville can arewacin Faransa

A taron da ake gudanarwa na kasashe 8 masu karfin tattalin arzikin duniya a kasar Faransa, a yau Juma’a shuwagabannin kasashen zasu cim ma hanyar da zasu taimakawa kasashen larabawa masu fama da zanga-zangar neman tabbatar da Demokradiyya tare da daukar matakin ganin Muammar Gaddafi ya yi ban kwana da madafan ikon kasar Libya.

Kasashen na G8 da suka hada da Birtaniya da Faransa da Amurka da Italiya da Canada da Japan da Rasha da Jamus sun yi kira ga gwamnatin kasar Siriya da ta gaggauta kawo karshen amfani da karfi wanjen murkushe masu gudanar da zanga-zanga.

Taron ya samu halartar shuwagabannin kasashen Tunisia da Masar da wakilan Majalisar Dunkin Duniya tare da wakilan kungiyar kasashen larabawa.

Prime Ministan Birtaniya David Cameron a jiya Alhamis ya yi alkawalin tallafawa kasashen da kudin Euro Militan 110 domin tabbatar da demokradiyya a kasashen na larabawa. Haka kuma ana sa ran shugaban kasar Faransa Sarkozy zai bayyana tallafinsa.

Kazalika, taron ya samu halartar wasu daga cikin sabbin shugabannin kasashen Africa da aka rantsar a kwanan nan da suka hada da shugaban Cote d’Ivoire da shugaban Jamhuriyyar Niger da kuma shugaban kasar Guinea.

 

A game da wannan maudu'i
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure