Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 17/01 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 12/01 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 18/01 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 17/01 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 18/01 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 17/01 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 18/01 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 17/01 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 18/01 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 17/01 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 18/01 16h06 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 18/01 16h30 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 17/01 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 18/01 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 17/01 16h40 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 17/01 20h00 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 18/01 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 18/01 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 17/01 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Duniya
G8

G8 sun goyi bayan Obama kan rikicin Isra’ila da Palasdinawa

media Shugaban Faransa, Nicolas Sarkozy da Barack Obama na Amurka a Taron G8 à Deauville. Reuters/Jewel Samad

Shuwagabannin kasashe masu karfin tattalin arziki na G8 sun goyi bayan bukatun shugaban Amurka Barrack Obama kan Isra’ila ta amince da yarjejeniyar iyakokinta da Palasdinawa na shekarar 1967.

Sanarwa data fito daga dakin taron kasashen na G8 a Deauville can arewacin Faransa, shugabannin sun bukaci gwamnatin Isra’ila da Palasdinu da su yi kokarin komawa a teburin tattaunawa domin kawo karshen takaddamar dake tsakaninsu.

A lokacin da shugaba Obama ke ganawa da Benjamin Nethanyahu a Woshington, Mista Obama ya yi kira ga Isra’ila da Palasdinawa da su amince da yarjejeniyar iyakokinsu ta shekara 1967 a matsayin matashiya domin kawo karshen rikicin da ke tsakaninsu.

Sai dai kuma Prime Ministan Isra’ila Benjamin Netanyahu ya yi watsi da bukatun na Obama.

 

A game da wannan maudu'i
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure