Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 19/09 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/09 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/09 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 19/09 06h17 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 19/09 07h00 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/09 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/09 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 19/09 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/09 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 19/09 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/09 16h06 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/09 16h30 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 19/09 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/09 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 19/09 16h40 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 18/09 20h00 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/09 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/09 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 18/09 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Gaggauce

Dole gwamnatin Myanmar ta kawo karshen kisan 'yan Rohingya - Guterres

Sakataren majalisar dinkin duniya Antonio Gutterres, ya bukaci gwamnatin Myanmar ta dakatar da kisan kare dangin da sojin kasar ke yi wa ‘yan kabilar Rohingya a jihar Rakhine. Guterres ya yiwa gwamnatin Myanmar gargadin ne yayinda jawabin da ya gabatar gabannin bude taron kwamitin tsaro na majalisar Dinkin duniya wanda zai tattauna kan kazantar cin zarafin dan adam a jihar Rakhine, abinda ya ce baza’a lamunta ba.

 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure