Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 27/02 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/02 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/02 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 27/02 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/02 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 27/02 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/02 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 27/02 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/02 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 27/02 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/02 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 27/02 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/02 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/02 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 27/02 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/02 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 27/02 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/02 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 27/02 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Asiya

Likitoci dubu 1 da 716 sun kamu da cutar Corona a China

media Likitocin da ke kula da masu fama da corona a yankin Wuhan, na lardin Hubei a China. Reuters

Yayin da cutar coronavirus ko kuma COVID-19 ke cigaba da hallaka jama’a a kasar China, rahotanni sun ce ma’aikatan lafiya dubu 1 da 716 suka kamu da cutar, daga cikin ma’aikata 80,000 da ke kula da masu dauke da cutar.

Hukumomin kasar China sun ce daga cikin mutane kusan 1,400 da suka sheka lahira, 6 ma’aikan lafiya ne, wadanda ke cikin jami’an da ke kula da wadanda suka kamu da cutar 1,716 da suma yanzu haka ake kula da lafiyar su.

Gwamnatin China ta ce yanzu haka ma’aikatan lafiya 80,000 ke aiki ba dare, ba rana wajen kula da masu fama da cutar, wadda aka ruwaito cewar ta shiga wasu kasashe kusan 30 na duniya.

A yankin Hubei inda annobar cutar ta fi tsananta, hukumomi sun ce an samu karin mutuwar mutane 116, yayin da wasu sama da 4,800 suka kamu da ita.

Michael Ryan na hukumar lafiya ta duniya ya ce, yawan adadin mutanen da aka samu ranar laraba, bai sauya yadda cutar ke yaduwa a cikin jama’a ba.

Yayin da Hukumar Lafiya ta Duniya WHO ke yabawa China dangane da rawar da ta ke takawa wajen shawo kan annobar, kasar Amurka na zargin China da rufa rufa dangane da lamarin.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure