Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr Bashir Nuhu Mabai kan kan yadda Iran ta wuce ka'idar da aka gindaya mata na samar da makamashin Uranium

Wallafawa ranar:

Kasar Iran ta amsa cewa lallai ta wuce adadin makamashin Uranium da aka kulla yarjejeniya da ita a shekara ta 2015, don ta daina ayyukan samar da makamin nukiliya.Tun a jiyan manyan kasashen duniya ke ta maida martini dangane da batun na Iran. A bara Amurka ta fice daga hulda da Iran inda ta fice daga yarjejeniyar da aka kulla da ita game da Iran.Mun nemi ji daga bakin Dr Bashir Nuhu Mabai na Jamiar Umaru Musa ‘Yar aduwa da ke Dutsenma jihar Katsina Nigeria yadda yake kallon lamarin.

Shugaban Iran Hassan Rouhani yayin ziyarsa a sashen makamin Nukiliyar kasar bayan karya dokar yarjejeniyar 2015
Shugaban Iran Hassan Rouhani yayin ziyarsa a sashen makamin Nukiliyar kasar bayan karya dokar yarjejeniyar 2015 AFP PHOTO / HO / IRANIAN PRESIDENCY
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.