Isa ga babban shafi
Japan

Sabon Sarkin Sarakunan Japan ya karbi rantsuwar fara aiki

Sabon Sarkin Sarakunan Japan Naruhito ya sha alwashin tsayawa tare da al’ummar kasar, yayin da yayi addu’ar zaman lafiya a jawabin sa na farko na hawa karagar mulki.

Sabon sarkin sarakunan Japan Naruhito
Sabon sarkin sarakunan Japan Naruhito . REUTERS/Philippe Wojazer
Talla

Sarkin Naruhito mai shekaru 59, wanda ya sha rantsuwar gudanar da ayyukan sa kamar yadda kundin tsarin mulki ya yi tanadi, ya ce tunanin sa zai ta’allaka ne ga jama’arsa.

Sabon Sarkin ya gaji mahaifin sa Sarki Akhihito wanda a kashin kan sa ya sauka daga karagar mulki jiya domin bai wa dan sa damar gadon kujerar, lamarain da ke matsayin irin sa na farko da ya taba faruwa a Japan cikin fiye da shekaru da 200.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.