Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Farfesa Muhammad Kabir Isa kan tsamin alaka tsakanin Pakistan da Indiya

Wallafawa ranar:

Bisa dukkan alamu rikici tsakanin kasar India da makwabciyarta Pakistan na kara rikirkicewa domin a yau Talata jiragen saman yaki na kasar India sun rika shawagi a harabar Pakistan wanda hakan ke haifar da fargaba a fadin duniya.Garba Aliyu Zaria ya tuntubi Farfesa Mohammed Kabir Isa masanin siyasar duniya dake Jamiar Ahmadu Bello dake Zaria ko rikicin data barke tsakanin India da Pakistan ya isa ya tada hankulan kasashen duniya.

Ana dai ci gaba da fuskantar tsamin alaka tsakanin kasashen biyu
Ana dai ci gaba da fuskantar tsamin alaka tsakanin kasashen biyu REUTERS/Mukesh Gupta
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.