Syria
Mayakan Kungiyar Isil na ci gaba da kasancewa a cikin kasashen Syria da Iraqi
Wani rahoton da Majalisar Dinkin Duniya ta fitar a yau talata ya nuna cewa kimanin mayakan jihadi Kungiyar Isil dubu 20.000 zuwa dubu 30 ne yanzu haka ke ci gaba da kasancewa a cikin kasashen Syria da Iraqi duk da rashin nasarar ta fannin soja da kuma koma bayan da suka fuskanta,
Wallafawa ranar:
Talla
Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewa tsakanin mayakan Kungiyar dubu 3 zuwa dubu 4 na ci gaba da kasancewa a kasar Libiya yayin da manyan shugabanin Kungiyar ta Isil ke ci gaba da gwabza fada yanzu haka a kasar Afghanistan.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu