An cimma batun tsagaita wuta a Syria
Gwamnatin Syria da yan tawayen sun cimma matsaya ta tsagaita wuta a kudancin kasar ,wanda hakan ke zuwa tun bayan da gwamnatin kasar ta kaddamar da farmakin zuwa yan tawayen kasar .
Wallafawa ranar:
Yarjejeniyar za ta shafi yankunan Dera, wanda gwamnatin Syria ta amince yan tawaye sun mika makaman su, kafin sun fice zuwa wani yankin can daban, wasu daga cikin matsallolin da yarjejeniyar za ta haifar sun hada cewa yan tawayen da suka kin amincewa da mika makaman su za su ficewa zuwa yankin Idleb.
Akalla mutane 325.000 suka rasa rayukan su a wannan gumurzu da dakarun Assad suka kai zuwa yankunan yan tawaye a cewa sakatary Majalisar dinkin Duniya.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu