Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 14/12 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/12 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/12 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 14/12 06h17 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 14/12 07h00 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/12 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/12 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 14/12 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/12 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 14/12 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/12 16h06 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/12 16h30 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 14/12 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/12 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 14/12 16h40 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 14/12 20h00 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 15/12 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 15/12 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 14/12 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Asiya

wani karamin jirgin saman kasar Turkiya ya yi hatsari a cikin kasar Iran

media bombardier Avro Lancaster DR

Wani karamin jirgin saman kasar Turkiya da ya baro kasar Daular Larabawa zuwa Istanbul na kasar Turkiya ya yi hatsari a yau lahadi, dauke da fasinjoji 11 a cikinsa kamar yadda wata kafar Talabijin din kasar Iran ta sanar.

Majiyar ta ce, Jirgin saman da ya taso daga birnin Sharjah na Daular Larabawa ya fadi ne a kusa da garin Shahr-e Kord mai tazarar Km 400 a kudanci Téhéran babban birnin Iran.

A cewar kamfanin Tasnim mai dillancin labarai a Iran, jirgin kirar kasar Canada samfarin (Bombardier) na dauke ne da fasinjoji 8 da suka hada da matuka jirgin su 3 dukkaninsu kuma sun mutu, kamar yadda Reza Jafarzadeh daraktan hulda da jama’a na hukumar kula zirga zirgar jiragen saman farar hula ta kasar Iran (OIAC) ya sanar.

"kamfanin dillancin labarfan na Tasnim ya ce ya ambato daga hukumar ta OIAC cewa, jirgin ya kama wuta ne, bayan da matukin jirgin ya nemi hukumar ta bashi damar sauko da jirgin kasa-kasa daga nan kuma ya bace daga fuskar naurar hangen jirage ta hukumar. kawo yanzu dai babu babu wani karin haske kan abinda ya sabbaba hatsarin.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure