Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr Bashir Nuhu Mabai kan tattaunawar sulhu tsakanin Korea ta Kudu da ta Arewa

Wallafawa ranar:

Shugaban Amruka Donald Trump ya ce sabbin takunkuman da aka kakabawa Koriya ta Arewa sun fara aiki, ganin yadda suka tilastawa shugaban kasar Kim Jong-un shiga tattaunawa da mahukuntan kasar Koriya ta Kudu. A lokacin da yake gabatar da jawabi ga al'ummar kasar shugaban Koriya ta Arewa Kim Jong-un ya gabatar da tayin shiga tattaunawar kai tsaye da mahukuntan Koriya ta Kudu, tayin da mahukuntan Seoul suka yi na'am da shi. Domin jin dalilan da suka kawo wannan ci gaba, Mahaman Salisu Hamisu ya tattauna da Dr Bashir Nuhu Mabai na jamíar Dutsimma a jihar Katsina Najeriya ga kuma tsokaci.

US President Donald Trump and North Korea’s Kim Jong-un
US President Donald Trump and North Korea’s Kim Jong-un Reuters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.