Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 19/10 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 20/10 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 20/10 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 19/10 06h17 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 19/10 07h00 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 20/10 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 20/10 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 19/10 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 14/10 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 19/10 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 14/10 16h06 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 14/10 16h30 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 19/10 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 14/10 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 19/10 16h40 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 19/10 20h00 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 14/10 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 14/10 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 19/10 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Gaggauce

Ma su garkuwa da Mohammed Dewji a Tanzania sun sallame shi.

Asiya

Dakarun Iran sun yi barazanar murkushe masu zanga-zanga

media Wasu daga cikin masu zanga-zanga a gaban harabar jami'ar Iran da ke birnin Teheran. Disamba 30, 2017. REUTERS

Akalla mutane biyu daga cikin masu zanga-zangar adawa da gwamnatin Iran sun mutu a garin Dorud da ke yammacin kasar, yayinda aka shiga rana ta uku da fara bore.

Sai dai hukumomin kasar sun ce babu wani jami’an tsaron kasar da ya budewa masu zanga zangar wuta, sai dai basu yi Karin bayani kan dalilan mutuwar ta su ba.

A ranar Alhamis da ta gabata wasu ‘yan kasar suka fara zanga-zangar a birnin Masshad, domin nuna bacin ransu kan yadda suka ce gwamnatin kasar ta gaza shawo kan matsalar hauhawar farashin kayan masarufi da karuwa rashin aikin yi a kasar.

Daga bisani ne zanga-zangar ta bazu zuwa sassan kasar, wadda masu sharhi suka ce ita ce mafi girma a tsawon kusan shekaru goma.

Cikin sanarwar da ta fitar a baya-bayannan rundunar sojin Iran ta yi gargadin amfani da karfi wajen murkushe boren, muddin masu zanga-zangar basu janye daga titunan kasar ba.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure