Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 14/12 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 15/12 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 15/12 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 14/12 06h17 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 14/12 07h00 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 15/12 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 15/12 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 14/12 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 15/12 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 14/12 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 09/12 16h06 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 09/12 16h30 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 14/12 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 09/12 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 14/12 16h40 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 14/12 20h00 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 09/12 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 09/12 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 14/12 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Asiya

Korea ta Arewa ta ce sanya mata sabbin takunkumai shelar yaki ne

media Makami mai linzami da Korea ta Arewa ta kera mai suna Hwasong, wanda ta yi nasarar gwajinsa a ranar 30 ga Nuwamba, 2017. ©REUTERS/KCNA

Korea ta Arewa ta ce matakin da kwamitin tsaron Majalisar dinkin duniya ya dauka na sake kakaba mata takunkumi, tamkar shelanta yaki ne a kanta, zalika mataki ne da aka shirya mugun nufi ga tattalin arzikin kasar.

Dan haka ne ma’aikatar harkokin wajen Korea ta Arewan ta yi barazanar daukar matakin martani kan duk wata kasa da ta goyi bayan kakaba mata sabbin takunkuman.

A ranar Juma’ar da ta gabata ne baki dayan kasashe masu kujeru a kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya, suka amince da sanya sabbin takunkuman karya tattalin arziki kan Korea ta Arewa kamar yadda Amurka ta bukata.

Mafi tsauri daga cikin matakan shi ne tilastawa kasashen duniya rage man fetur da suke sayarwa kasar da akalla kashi 90 a dalilin gwaje gwajen manyan makamai masu linzami da ta yi a baya-bayannan.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure