Isa ga babban shafi
Saudiya

Yarima Mohammed Ben Salmane na tabbatar da ikon sa

A kasar Saudiya ,hukumomin sun kaffa wani kwamitin yaki da cin hanci da rashawa, a karkashin shugabancin yarima Mohammed Ben Salmane mai shekaru 32.

Yarima mai jiran gado Mohammed ben Salmane na Saudiya
Yarima mai jiran gado Mohammed ben Salmane na Saudiya FAYEZ NURELDINE / AFP
Talla

Yan lokuta da sanar da kaffa wannan kwamitin ,tashar talabijen Al Arabiya dake karkashin masarautar kasar ta sanar da kama wasu yarimomi 11 ,ministoci 4 da wasu tsofin mutane da suka taba rike mukamai.

Wata majiya daga kasar ta sheidawa kamfanin dilanci labaren faransa na Afp cewa hukumomin na Saudiya sun haramtawa wasu jiragen sama na wasu atajiran kasar cirawa ,wata hanyar hana su tserewa daga kasar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.