Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyi: Cika shekaru 50 da fafata yakin gabas ta tsakiya tsakanin Isra'ila da Larabawa

Wallafawa ranar:

A Talatar nan ce ake cika shekaru 50 da fara yakin Israila da falasdinu a shekarar 1967, yakin da ya haifar da kafa kasar Israila da kuma daidaita Falasdinawa, da tare da mamaye wasu Yankunan Falsdinawan da Isra'ila ta yi a waccan lokaci zuwa yanzu. Bikin cika shekaru 50 din na zuwa ne a daidai lokacin ake kokwanton samun kasar Falasdinu sakamakon zuwan shugaba Donald Trump wanda ya bayyana goyan bayan sa karara ga Israila. Kan wannan ne muka bada damar bayyana ra'ayoyi masu ma'anaa cikin shirin "Ra'ayoyin masu sauraro" da Zainab Ibrahim ta jagoranta.  

Sojin kasar Isra'ila a hamadar yankin Sinai a ranar 5 ga watan Yuni, shekarar 1967.
Sojin kasar Isra'ila a hamadar yankin Sinai a ranar 5 ga watan Yuni, shekarar 1967. Stringer, AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.