Isa ga babban shafi
Korea ta Kudu

An rantsar da sabon shugaban Koriya ta Kudu

An Rantsar da zababben shugaban kasar Koriya ta kudu Moon Jae-In kwana guda bayan nasarar zaben da ya samu dan maye gurbin Park Geun-Hyei.

Sabon Shugaban Koriya ta Kudu Moon Jae-in da Matar sa bayan rantsuwar kama aiki
Sabon Shugaban Koriya ta Kudu Moon Jae-in da Matar sa bayan rantsuwar kama aiki 路透社照片
Talla

Sabon shugaban wanda ya sha alwashin kawo sauyi kan yadda ake gudanar da shugabancin kasar, ya yi alkawarin kai ziyara Koriya ta Arewa idan al’amura sun dai-daita.

Moon wanda ke goyan bayan sulhu dangane da tankiyar nukiliyar Koriya ta Arewa, ya ce a shirye y ake ya tafi Amurka ko Japan ko China ko Koriya ta Arewa dan samun maslaha.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.