Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr AbdulKadir Suleiman kan harin makami mai guba a Syria

Wallafawa ranar:

Kwamitin Sulhu na Majalisar dinkin Duniya ya gudanar da wani taron gaggawa kan hari da makami mai guba da aka kai kan fararen hula a kasar Syria, wanda ya gamu da suka daga sassa daban daban na duniya. Saboda yadda iskar gas mai guba ta sanadin mutuwar fararen hula 72, kuma 20 daga ciki kananan yara ne, yayinda 17 kuma mata. Dr Abdulkadir Suleiman Muhammed na Jami’ar Abuja yayi mana tsokaci akai a tattaunawarsa da Bashir Ibrahim Idris.

Wasu daga cikin wadanda harin makami mai guba ya ritsa da su a Syria.
Wasu daga cikin wadanda harin makami mai guba ya ritsa da su a Syria. Reuters
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.