Afghanistan
MDD na neman Miliyan $550 na tallafi ga Afghanistan
Majalisar Dinkin Duniya ta kaddamar da gidauniyar neman agaji Dala miliyan 550 domin taimakawa Afghanistan, wanda kashe 1 cikin 3 na al’ummar kasar ke cikin halin na tagayara.
Wallafawa ranar:
Talla
A cewar Majalisar a wannan shekarar mutane sama da miliayn 9 ke bukatar agajin gaggawa, Karin kashi 13 cikin 100 na alkalumar bara.
Majalisar ta ce Karin ya biyo bayan yawan ‘yan kasar da ke dawo wa da daga hijira a kasashen da ke makwabta da su, bayan tserewa yaki da Taliban.
Duban mutane ne suka rasa rayukansu a yake-yake Afghanistan.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu