Isa ga babban shafi
Syria

Gwamnatin Shugaba Assad ta keta dokokin bil adam

Yakin kawo karshen yan tawaye a garin Allepo da dakarun Gwamnatin kasar Syria suka kaddamar ya haifar suka da dama daga wasu mayan kasashen Duniya.Kungiyar tarrayar Turai ta dai yi Allah wadai tareda bayyana cewa dakarun Shugaba Bashar Al Assad sun keta dokokin bil Ada

Farmakin dakarun Syria  a Allepo
Farmakin dakarun Syria a Allepo GEORGE OURFALIAN / AFP
Talla

kasashen na Turai sun bayyana cewa fararen fula ne Dakarun Assad suka hafkawa.

A zaman taron Majalisar Dinkin Duniya da ya gudana a New York na kasar Amurka taron da ya samu halartar Shugabanin kasashen Duniya,Shugaba Assad ya aike da Ministan harakokin wajen Syria Walid Mouallem wanda ya sheidawa Duniya cewa Dakarun kasar na gab da samu nasara a wannan yakin,yayinda Sakatary MDD Ban Ki Moon dake samun goyan bayan wasu kasashen Duniya ya bukaci ganin an gudanar da wani taron gauggawa a yau lahadi kan batun Syria .
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.