Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Farfesa Dan Datti AbdulKadir kan rikicin Syria

Wallafawa ranar:

Wata kafar yada labaran kasar Birtaniya ta zargi Majalisar Dinkin Duniya da bawa Shugaban Syria Bashar Assad hadi da iyalansa kwangilolin ayyukan jinkai a Syrian, duk ta takunkumin da Tarayyar Turai ta kakaba musu.Sai dai wani mai Magana da yawun Majalisar Dinkin Duniyar ya ce hakan yana bisa doron doka.Game da wannan batu, muka zanta da Farfesa Dan Datti Abdulkadir, Tsohon Jakadan Najeriya a kasar Libiya. 

Syria
Syria DELIL SOULEIMAN / AFP
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.