Isa ga babban shafi
Afghanistan

Mutane 170 ne suka mutu a Kunduz na Afghanistan

Wasu ‘yan bindiga da ake zaton cewa magoya bayan yan kungiyar Taliban ne sun kashe mutane daga cikin fasinjoji 170 da suka yi garkuwa da su a yankin Kunduz dake kasar.Hukumomin kasar sun bayyana damuwa matuka bayan da aka sanar da kisan fasinjojin a yankin Kunduz na kasar ta Afghanistan.

Motar jami'an tsaro a garin Kunduz na kasar Afghanistan
Motar jami'an tsaro a garin Kunduz na kasar Afghanistan Reuters
Talla

Rahotanni sun ce ‘yan bindigar sun tare motoci uku ne dauke da fasinjojin inda suka kashe tara daga cikin su, kuma mataimakin shugaban rundunar ‘yan sanda a yankin na Kunduz Massoum Hashemi ya tabbatar da hakan.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.