Isa ga babban shafi
China-Taiwan

Shugaban Taiwan zai gana da Jinping na China

A karon farko cikin shekaru sama da 60 shugaban kasar Taiwan Ma Ying-jeou zai gana da takwaransa na China Xi Jinping a karshen wannan mako a kasar Singapore.

Shugaba Ma Ying-jeou na Taiwan.
Shugaba Ma Ying-jeou na Taiwan. Reuters/路透社
Talla

Shugabannin biyu sun sanar da cewar taron na su zai mayar da hankali ne akan dangantaka.

China na kallon Taiwan a matsayin yankin kasarta tun shekarar 1949, lokacin da shugabanin China suka gudu zuwa Taiwan bayan samun nasara kan gwamnatin kwaminisanci.

Kasar Amurka ta bayyana farin cikinta da ganawar ta kasashen biyu.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.