jiragen yakin Amruka a Afghanistan sun kai hari a kan kungiyar Agaji ta MSF
Wani harin jiragen saman kasarAmruka da aka kai a cikin daren jiya juma’a kawo safiyar yau assabar, ya fada wa cibiyar kungiyar bayar da agaji jinkai ta duniya Médecin Sans Frontière (MSF) a garin Kunduz dake kasar Afghanistan
Wallafawa ranar:
Majiyar Rundunar dakarun NATO a Afghanistan ta tabbatar da faruwar harin da ta ce yayi sanadiyar mutuwar mutane 3, ya kuma fada ne kan Asibitin kungiyar MSF a tsakanin daren iya zuwa wayewar safiyar yau assabar,
kakakin rundunar ta Nato a Afghanistan Col Brian Tribus, ya ce harin ya haddasa mummunar barna ga asibitin na a MSF
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu