Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Yau China ta cika shekaru 70 da kawo karshen yakin duniya na 2

Wallafawa ranar:

Yau Alhamis ne al'ummar kasar China suka yi gagarumin bukin cika shekaru 70 da kawo karshen yakin duniya na 2, inda ta sami galaba kan kasar Japan.Garba Aliyu ya tuntubi Alhaji Mamman Ada, dan Jarida mai zaman kansa dake birnin Beijing, kan yadda aka gudanar da bukukuwan na yau. 

Sojojin kasar China, suna gudanar da fareti, yayin bukin cika shekaru 70 da kawo karshen yakin duniya na 2
Sojojin kasar China, suna gudanar da fareti, yayin bukin cika shekaru 70 da kawo karshen yakin duniya na 2 REUTERS/Damir Sagolj
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.