Isa ga babban shafi
Asia-Asea

Ana gudanar da taron kasashen Asean

An bude taron kungiyar tsaro ta kasar kudu maso gabashin Asia da ake kira Asean summit inda kasashen ke kalubalantar yadda China ke gina wani tsibiri dake Yankin.Taron wanda ake gudanar da shi a Kuala Lumpur ya koka kan yadda China ke fadada Yankin ta inda Ministan harkokin wajen kasar Wang Yi ke ta kokarin ganin ba a tattauna batun a wajen taron ba. 

Taron kasashen kudu maso gabashin Asia
Taron kasashen kudu maso gabashin Asia REUTERS/Olivia Harris
Talla

Tuni Amurka da kawayen ta suka bukaci dakatar da gina tashar jiragen sama mai nisan mita 3,000 da china ke ginawa a tsibirin da ake takaddama amma kuma China tayi watsi da bukatar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.