Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

A yau ne aka cika shekarar guda da shugaban kungiyar ISIL ya sanar da kafa daular Islama

Wallafawa ranar:

A yau ne aka cika shekarar guda da shugaban kungiyar mayakan jihadin Islama a yankin gabas ta tsikaya ISIL, Abu Bakr-al Baghdadi ya sanar da kafa daular Islama a kasashen Syria da IraqiInda kawo yanzu Kungiyar ta kashe kimanin mutane dubu 3 da suka hada da fararen hula Mata da YaraA kan haka ne, Umaima Sani Abdulmumin ta tattauna da Dr Abdulkadir Mubarak masanin siyasa da rikice rikicen yankin gabas ta tsakkiya da ke jami’ar Abuja Najeriya, kan irin karfin da kungiyar ta Isil ke da shi

Dakarun kasar Iraqi a fafatawa da sukeyi  da kungiyar Isil
Dakarun kasar Iraqi a fafatawa da sukeyi da kungiyar Isil REUTERS/Stringer
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.