Isa ga babban shafi
Amurka-IS

Wani Matashi ya amsa laifin taimakawa IS

Wani matashi a kasar Amurka mai shekaru 17 ya amsa laifin tallafawa kungiyar IS ta hanyar yada manufarsu a Intanet. Matashin mai suna Ali Shukri Amin mazaunin Jihar Virginia na iya kasancewa a gidan yari na tsawon shekaru goma sha biyar bisa laifin alaka da Mayakan IS.

Mayakan IS da ke da'awar Jihadi a Syria da Iraqi
Mayakan IS da ke da'awar Jihadi a Syria da Iraqi REUTERS/Stringer
Talla

Ali dai ya tura sako ta Twitter sama da dubu saba’in inda ya ke nuna goyon baya ga kungiyar, mai da’awar kafa daular Islama a yankin Gabas ta Tsakiya.

Matashin kuma yana da wani shafi na musamman da ya ke rubuton nuna goyon baya ga mayakan IS.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.