Isa ga babban shafi
Bangladesh-India

Fraiministan Indiya ya kai Ziyara a kasar bangladesh

Yau Asabar Fraiministan India Narendra Modi ya isa Bangladesh, inda kasashen 2 zasu sanya hannu kan yarjejeniyar da zata baiwa dubun dubatar al’ummar dake zaune a kan iyakokin kasashen, damar zabin kasar da suke son sama. Fraiministan Bangladesh Sheikh Hasina tare da sauran jami’an gwamnati, sun tarbi Modi, a lokacin da ya sauka a filin jirgin saman birnin Dhaka.Ziyarar ta Fraiminista Narendra Modi, na zuwa ne bayan kasashen 2 masu makwabta da juna, sun shafe gomman shekaru suna wa juna kallon hadarin kaji. 

Friaministar kasar Bangladesh, Shiekh Hasina
Friaministar kasar Bangladesh, Shiekh Hasina (Photo : Reuters)
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.