Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 20/02 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/02 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/02 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 20/02 06h17 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 20/02 07h00 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 15/02 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/02 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 20/02 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/02 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 20/02 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/02 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 20/02 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/02 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/02 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 18/02 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/02 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 19/02 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/02 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 19/02 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Asiya

'Yan rajin tabatar da Democradiyya sun sake zanga zanga a Hong Kong

media Mazu zanga zanga a Hong Kong, suna tattaki jiya Lahadi. REUTERS/Tyrone Siu

Dubban mutane masu goyon bayan Dimokradiyya ne suka gudanar da zanga-zanga a manyan Titunan birnin Hong Kong. Wannan zanga zance ta farko tun bayan da aka gudanar da wata zanga-zangar, da ta dakatar da al’amurra baki daya a birnin har na tsawon Watanni 2 a baya.

An hangi dandazon masu zanga-zangar rike da Lema mai kalar ruwan dorawa, suna tafiya a hankali a kan Titunan birnin na Hongkong, a yayin da masu zanga-zangar ke kuwwar neman ‘yancin jefa kuri’a, a Dimokradiyyance.

Sai dai ba kamar yanda aka zata ba, yawan masu zanga-zangar bai cika ba, domin kasa da mutane dubu 13 ne kawai suka halarta, kamar yadda masu shirya zanga-zangar suka sanar.
Dama dai an yi hasashen samun mutane Dubu 50 ne, amma kuma a ta bakin masu shirya zanga-zangar, al’amarin ya kayatar matuka.

Ofishin ‘yan sandan birnin na Hongkong dai ya ce akalla mutane Dubu 8,800 ne suka shiga zanga-zangar, adadin daya sha banban da na masu shirya zanga-zangar.

Hukumomin Hongkong dai basu ce komai akai ba, a yayin da al’amurra ke dada zafafa, harma ana ganin da wuya zanga-zangar bata zama matsala ba.

A wancan karon dai akalla muatane Dubu 100 ne suka halarci zanga-zangar da kuma ta haddasa tashin hankali, amma sannu a hankali al’amurra suka rinka lafawa.

 

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure