Isa ga babban shafi
China

‘Yan sanda sun kama masu zanga zanga 500 a Hong Kong

‘Yan sanda a Hong Kong, sun cafke masu zanga zanga 500 da suka yi bore domin neman ganin an kawo sauyi a na tsarin dimokradiya. 

Taron jama'a da suka halarci gangami nuna goyon bayan mulkin dimokradiya a Hong Kong
Taron jama'a da suka halarci gangami nuna goyon bayan mulkin dimokradiya a Hong Kong REUTERS/Tyrone Siu
Talla

Kama mutanen ya biyo bayan wani babban gangmi lumana da aka yi a ranar talatar da ta gabata.

Rahotanni sun nuna cewagangamin ya sa an samu turuwar mutanen da ba a taba ganin irinsa ba tun bayan da Birtaniya ta mika yanking a China a shekarar 1997.

‘Yan sanda sun ce an kama mutane ne bisa laifin yin gangami ba bisa ka’ida ba, lamarin day a rutsa da masu fafutukar ganin an kafa tsarin dimokradiya.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.