Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 20/11 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 20/11 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 20/11 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 20/11 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 19/11 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 19/11 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 19/11 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 19/11 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 19/11 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Asiya

Shugaban Sri Lanka ya kara yawan ‘Yan majalisarsa

media Babbar mai Shari'a da aka tsige, Shirani Bandaranayake,

Shugaban kasar Sri Lanka, Mahinda Rajapakse, ya kara yawan ‘Yan majalisarsa, inda ya nada sabbin ministoci guda biyar, bayan an tsige babban Mai Shari’ar kasar. Rubutacciyar sanarwar da ta bayyana hakan bata fadi dalilin da ya sa shugaban ya fadada majalisar tasa ba,sai dai wasu ministoci biyu a gwamnatin tasa, wadanda suka taimaka wajen tsige mai Shari’ar, Shirani Bandaranayake, sun samu mukamai masu tsoka, kamar yadda rahotanni ke nunawa.  

Ministan Kere-kere, Pavithra Wanniarachchi, wanda shi ya fara kalubalantar mai shari’ar, ya samu komawa matsayin minista mai kula da wutar lantarkin kasar, a yayin da Ministan mahalli, Anura Yapa, wanda shi ya jagoranci tsigewar, ya koma minista mai kula da ma’aikatar man fetur.

Shugaban dai ya rike mukamin tsaron kasar, kula da kudade da kuma tashoshin jiragen kasa da na sama.
 

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure