Isa ga babban shafi
Syria

'yan kasar Iran da suka samu kubuta daga 'yan tawaye sun isa a birnin Damascus

Yau Laraba ‘Yan kasar iran dinnan da 'yan tawaye suka yi garkuwa da su a cikin watan Agusta, sun isa a birnin Damascus bayan da suka samu kubuta.Sun dai sauka ne a wani Otal, inda kuma suka kira taron manema labarai.Akalla mutum 48 ‘yan kasar Iran ne suka samu kubuta bisa wata tarjejeniyar da batada tabbas, ta musayar ‘yan gidan kaso dubu biyu da dari daya da talatin da shugaba Bashar al-Assad ke rike dasu.  

Wasu 'yan kasar Syria kenan rike da Allon sako.
Wasu 'yan kasar Syria kenan rike da Allon sako. REUTERS
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.