Isa ga babban shafi
Philippine

An kwashe mutane 40,000 daga Philippines saboda mahaukaciyar Guguwa

Hukumomin Kasar Philippine sun kwashe mutane sama da 40,000 daga gidajen su, don kaucewa mumunar guguwa mai dauke da ruwan sama, da aka yi wa suna Bopha. Rahotanni sun ce, guguwar ta sauka a Mindao yau da safe, kuma tana tafiyar kilometer 210 a cikin sa’a guda, inda ta katse wutar lantarki, ta hana tafiye tafiye da kuma haifar da ambaliya.

Al'ummar Philippines suna neman tsira bayan guguwar Bopha ta yi wa gidajensu banna
Al'ummar Philippines suna neman tsira bayan guguwar Bopha ta yi wa gidajensu banna Reuters
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.