Isa ga babban shafi
Saudiya

Sarkin Saudiya ya bayyana damuwar tashin hankali a kasashen Musulmi

Sarki Abdallah bin Abdulaziz, na kasar Saudi Arabiya, ya bayyana dauwarsa kan halin da kasashen Musulmai ke ciki, da rashin hadin kan kasashen. Muhammad Kabir Yusuf da ke aikin hajji ya aiko da Rahoto.

Sarki Abdallah na kasar Saudiya
Sarki Abdallah na kasar Saudiya REUTERS/Saudi Press Agency/Handout
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.