Firaministan Japan ya yi wa Majalisar Ministocin kasar garambawul
Firaministan Japan, Yoshihiko Noda, yayi garambawul ga Majalisar Ministocin sa, inda ya nada Koriki Jojima a matsayin Ministan kudi, yayin da Koiciro Gemba, ya cigaba da rike kujerar sa a matsayin Ministan harkokin waje.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Kakakin Gwamnatin kasar, Osamu Fujimura, yace Firaministan, ya amince da murabus din da daukacin Ministocin suka yi, bayan ya shaida musu shirin sa na garambawul.
Garambawul din ya biyo bayan murabus din da majalisar ministocin ta ne, inda Kakakin gwamnatin kasar, Osamu Fujimura, yace Firaministan, ya amince da murabus din da daukacin Ministocin suka yi, bayan ya shaida msu shirin sa na garambawul.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu