Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 14/02 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/02 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/02 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 14/02 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 15/02 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 14/02 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/02 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 14/02 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/02 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 14/02 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/02 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 14/02 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/02 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/02 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 14/02 16h40 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 14/02 20h00 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/02 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/02 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 14/02 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Asiya

Manyan Kasashe zasu dauki mataki kan rikicin kasar Syria

media Shugaban Amurka Barack Obama 路透社

Shugaban Kasar Amurka, Barack Obama, da takwaransa na Rasha, Dmitry Medveev, sun bayyana shirin su na goyan bayan matakin diplomasiya dan magance zub da jinnin da ake samu a Syria.

Bayan ganawar da shugabanin suka yi yau, shugaba Obama ya ce daya daga cikin manyan batutuwan da suka tattauna shine yadda za’a magance rashin fahimtar junan dake tsakaninsu kan tashin hankalin kasar Syria, inda suka cimma matsaya.

Obama ya ce, sun amince su goyi bayan Kofi Annan, na ganin ya samu nasarar shiga tsakanin da aka sa shi, dan samun halartaciyar Gwamnati, a ganawar da ita ce ta karshe tsakanin Medvedev da Obama, wanda zai kawo karshen mulkin sa a watan Mayu.

Kwamitin Annan ya bukaci tsagaita wuta, da kuma janyewar manyan makaman gwamnati daga Yankunan 'yan Tawaye, da kuma barin kai kayan agaji sa’a biyu kowacce rana.

Har ila yau ya bukaci sakin daukacin wadanda aka kama a rikicin na shekara guda.

Obama ya kuma ce, sun tattauna kan Iran, inda suka cimma matsayin sake komawa teburin shawara da kasar Iran.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure