Isa ga babban shafi
Thailand

Majalisar Dokokin Thailand na shirn sauya matsuguni na wani lokaci

Wakilan majalisar kasar Thailand daga jam'yyar dake mulkin kasar, yau Talata suka gabatar da kudirin sauya babban birnin kasar Bangkok zuwa wani matsugunin, domin kaucewa bala'in ambaliyar ruwa da ake yawan samu a birnin na yanzu.Masana na cewa birnin Bangkok wanda ke cikin fadama sosai, na kara shigewa kasa yanzu haka, alamarin dake barazana ga rayukan mutane akalla miliyan 12 dake garin.Kusan mutane 600 sun hallaka cikin ambaliyar ruwan da ya ritsa da birnin na Bangkok cikin wannan shekara, kuma har yanzu birnin bai koma daidai ba.  

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.