Isa ga babban shafi
Mauritaniya

An fafata da 'yan al-Qaeda cikin gabashin kasar Mauritania

Mahukuntan Sojin kasar Mauritania, sun ce dakarunsu sun kashe wasu 'yan kungiyar Al Qaeda 20, a fafatawar da suka yi, bayan sun kai harin barikin soji.Majiyar sojin ta ce, sun yi nasarar kama wasu maharan 10, da kuma kwace motoci uku, yayin da suke farautar wadanda suka tsere. 

AFP/GEORGES GOBET
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.