Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 13/12 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 14/12 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 14/12 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 13/12 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 14/12 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 13/12 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 14/12 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 13/12 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 14/12 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 13/12 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 14/12 16h06 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 14/12 16h30 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 13/12 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 14/12 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 13/12 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 14/12 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 13/12 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 14/12 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 13/12 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Asiya

Ambaliyar ruwa na kara kamari a Pakistan

media Wasu daga cikin wadanda Ambaliyar ruwa ya shafa a Pakistan Reuters

Mahukunta da kungiyoyin agaji a Pakistan na fafutikar kare yankin kudancin Singh bayan wani bala’in ambaliyar ruwa da ke neman yin barna a yankin. A jiya lahadi mutane sama da dubu goma da ke zaune a yankin kudancin Sigh musamman mazauna kauyen Shahdadkot tuni suka nemi mafaka bayan da ruwan ya fara barna ga muhallinsu.

Ministan kula da ayyukan noman rani Jam Saifullah Dharejo ya bayyana cewa shamakin da aka gina don kariya ga kauyen na Shahdadkot na cigaba da zabtarewa sanadiyar matsalar ambaliyar ruwan. Kodayake ya bayyana cewa suna iya kokarinsu wajen ceton rayukan al’umma.

A tsakanin wata daya bala’in ambaliyar ruwan dai ya yi sanadiyar rasa rayukan mutane sama 1,500, al’amarin da kuma ya shafi sama da mutane miliyan 20 kodayake an bayyana rashin samun ambaliyar ruwan a Hyderabad, daya daga cikin manyan biranen na Sigh da ke da yawan Jama’a sama da miliyan biyu.

Al'amurra dai a kasar sai ci baya suke yi, al’amarin da kuma ya jefa kasar cikin mawuyacin hali inda al’umma da dama a kasar ke bukatar taimakon abinci hadi da fama da rashin muhalli da karancin magunguna da ya dabaibaye su.

A yanzu haka dai hukumar samar da abinci na Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana kudirin kai taimako cikin gaggawa na kayan abinci ga miliyoyin mutanen da al’amarin ya shafa.

 

 

A game da wannan maudu'i
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure