Saurare Saukewa Podcast
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 19/01 06h00 GMT
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 20/01 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 19/01 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 20/01 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 19/01 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 20/01 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 19/01 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 20/01 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 19/01 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 20/01 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 19/01 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 20/01 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 19/01 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 19/01 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 20/01 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 19/01 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 17/01 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 19/01 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 17/01 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Gaggauce
Kotun Kolin Najeriya ta tabbatar da nasarar Ganduje a matsayin gwamnan Kano
Asiya

Kayan Agaji Na Kudi Dala Miliyan 227 Sun Fara Zuwa Pakistan

media Halinda mutane ke ciki a kasar Pakistan rfi

A Kasar Pakistan, an fara samun kayayyakin agaji daga kasashen duniya, sakamakon mummunar ambaliyar ruwan sama data shafi mutane akalla miliyan 20.

Asusun da Majalisar Dinkin Duniya ta budedomin tallafawa mabukata sun sami kayan agaji na kudin Amirka Dala Miliyan 227.8, kwatan kwacin rabin yawan kudaden agajin da Majalisar Dinkin Duniya tace tana bukata.

 

Mai magana da yawun majalisar Uwargida Elizabeth Byrs tace akwai shaawa yadda aka fara bada agaji, amma kuma akwai bukatar ganin an gaggauta kai kayan agaji kasar saboda dimbin mabukata dake jiran ganin sun sami tallafi.

Ambaliyar wadda ba'a taba ganin mummuna irinta ba, tasa mutane da dama rasa muhallansu da dukkan kayan abinci, yayinda mutane akalla 1,600 ne suka rasa rayukan su.

A wani sansani dake gunduman Punjab, akwai mutane akalla 3,000 wadanda ke zaune cikin wani kazamin yanayi, babu abinci gashi sauro nata cizonsu.

Kasashen duniya da dama sunyi alkawarin bada agajin makudan kudade domin tallafawa mutanen da suka tagayyara.

 

 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure