Saurare Saukewa Podcast
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/02 06h00 GMT
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 20/02 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/02 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 20/02 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 15/02 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 20/02 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/02 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 20/02 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/02 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 20/02 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/02 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 20/02 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/02 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/02 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 20/02 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/02 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 19/02 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/02 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 19/02 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Asiya

Ban ya sake kiran taimakon gaggawa ga Pakistan

media SAKATARE Janar na Majalisar Dinkin Duniya, Ban Ki Moon REUTERS/Stringer

SAKATARE Janar na Majalisar Dinkin Duniya, Ban Ki Moon, ya bayyana kaduwar sa, da irin ta’adin day a ga ambaliyar ruwa ta yiwa kasar Pakistan, inda ya sake kiran baiwa kasar taimakon gaggawa.

Bayan ziyarar yankunan da ambaliyar tayi ta’adi, tare da shugaba Asif Ali Zardari, Ban ya bayyana bala’in a matsayin abinda bai taba gani ba.

Sakataren ya bukaci kasashen duniya, da kungiyoyin agaji, da su kai dauki wa kasar, musamman abinda ya shafi abinci, matsuguni da kuma magunguna.

Ban yace, rashin daukar wanna mataki, na iya haifar da annobar da zata kaiga mummunar rasa rayuka, inda ya bayyana bada taimakon Dala miliyan 10, abinda ya kawo adadin Dala miliyan 27 da Majaisar Dinkin Duniya ta bayar yanzu haka.

Gwamnatin kasar Pakistan tace, ambaliyar ta shafi mutane sama da miliyan 20.

Shugaban kasar, Asif Ali Zardari, ya nemi fahimtar Yan Jaridu, da daukacin Yan kasar Pakistan, kan tafiyar da yayi zuwa kasashen waje lokacin barkewar ambaliyar, abinda ya janyo suka daga ko’ina.

Zardari yace, irin bala’in da kasar ta fuskanta, ya fi karfin Gwamnatin kasar baki daya.
 

A game da wannan maudu'i
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure