Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 17/01 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 12/01 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 18/01 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 17/01 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 18/01 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 17/01 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 18/01 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 17/01 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 18/01 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 17/01 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 18/01 16h06 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 18/01 16h30 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 17/01 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 18/01 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 17/01 16h40 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 17/01 20h00 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 18/01 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 18/01 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 17/01 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Asiya

Majalisar Dinkin Duniya ta kaddamar da gidauniyar Pakistan

media kasar Pakistan Reuters

MAJALISAR Dinkin Duniya, ta kaddamar da gidauniyar agajin Dala miliyan 460 dan taimakawa kasar Pakistan.

Yayin da yake bayani kan irin ta’adin da ambaliyar ruwar tayi, Jakadan Pakistan a Amurka, Abdullah Hussein Haroon, yace ambaliyar ta wanke kauyuka 4, 772.

Jakadan yayi Karin bayani kan halin da ake ciki, inda yake cewa, a halin yanzu sun yi asarar kauyuka 4,772 a Yankunan uku da ruwan yayi ta’adi, kauyuka 15,000 daga Punjab, 468 a Hydra Pakturukwa, 2600 a Buluchistan, shi yasa a halin yanzu babu san adadin wadanda suka rasa rayukansu ba.

Babban jami’in hukumar Jin kai ta Majalisar, John Holmes, yace basu taba ganin irin matsalar da Pakistan ta samu kanta a ciki ba, inda ya zama wajibi kasashen duniya su taimakawa kasar, ganin yadda rashin abinci da muhalli ke barazana wa miliyoyin jama’a.
 

A game da wannan maudu'i
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure