Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Bikin nadin mukamai a masarautar Malumfashi

Wallafawa ranar:

A cikin shirin Al'adun mu na gado,za ku ji ko a ina aka kwana dangane da nadin wasu fittatun mutane da galadiman Katsina kuma hakimin Malufashi Dr Sadiq Abdullahi Mahuta ya yi a garin Malufashi.Bikin dai ya samu halartar  manyan baki daga Najeriya da wajen kasar kamar dai yada za ku ji a cikin wannan shiri tareda Bashir Ibrahim Idris.

Galadiman Katsina Dr Sadiq Abdullahi
Galadiman Katsina Dr Sadiq Abdullahi RFI Hausa
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.