Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Al'adar bautar aljanu a kasashen Hausa

Wallafawa ranar:

Shirin Al'adunmu na Gado na wannan makon tare da Muhammad Salissou Hamissou, ya leka jihar Maradin Jamhuriyar Nijar ce, in da ya yi nazari akan wasan bori da ke da alaka da bautar aljanu. Kuna iya latsa hoton domin sauraren cikakken shiri.

Wasu daga cikin masu hawan bori a kasar Hausa
Wasu daga cikin masu hawan bori a kasar Hausa RFI/Hausa
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.