Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Masarautar Hausawa a kasashen Turai

Wallafawa ranar:

Shirin al'adunmu na wannan makon tare da Muhammad Salissou Hamissou ya tattauna ne game masarautar Hausawa da ke birnin Paris na Faransa, masarautar da a karon farko ta gudanar da bukukuwan ra'aya al'adun malam Bahaushe a ranar karamar Sallah.

Malam Bahaushe na daya daga cikin kabilu masu dadadden tarihi a duniya
Malam Bahaushe na daya daga cikin kabilu masu dadadden tarihi a duniya REUTERS/Joe Penney
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.