Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Faransa ta dauki al'adun Afrika da muhimmanci

Wallafawa ranar:

Shirin Al'adunmu na gado na wannan makon tare da Abdoulaye Issa ya tattauna ne kan ziyarar da shugaban Faransa Emmanule Macron ya kai gidan Fela da ke jihar Legas a Najeriya, gidan da ake a kallo a matsayin wata cibiyaar nuna al'adun Afrika musamman ta fuskar kade-kade da rayaye. Macron da ke jawabi a wannan gida ya yaba da rawar da Najeriya ke takawa wajen bunkasa al'adun nahiyar Afrika.

Shugaban Faransa Emmanuel Macron da Angélique Kidjo ta Benin da gwamann jihar Legas, Akinwunmi Ambode da kuma mawakin Senegal Youssou N'Dour a gidan Fela
Shugaban Faransa Emmanuel Macron da Angélique Kidjo ta Benin da gwamann jihar Legas, Akinwunmi Ambode da kuma mawakin Senegal Youssou N'Dour a gidan Fela REUTERS / Akintunde Akinleye
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.