Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Nasarorin Harshen Hausa

Wallafawa ranar:

Shirin Al'adunmu na Gado ya tattauna ne kan bunkasar harshen hausa musamman  aka  taron da aka gudanar a Jami'ar Ahmadu Bello Zaria. Shirin ya yi nazari kan yadda Facebook ya fara aiki da hausa kamar sauran manyan harsuna a duniya.

Facebook ya fara amfani da harshen Hausa
Facebook ya fara amfani da harshen Hausa facebook
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.