Al'adun Gargajiya
Kaddamar da hakimai hausawa sama da Arba'in a Ile Ife
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:06
Shirin ya duba kyakkyawar alakar zamantakewa tsakanin al'ummar Yarbawa da Hausawa a Ile Ife, da kuma kaddamar da Hakimai sama da Arba'in a yankin.